
Wani matashi da yayi Bidiyo yace sanata Ned Nwoko ya bashi udi yace ya kàshè matarsa, Regina Daniels ya fito yace karya yake.
Matashin yace shi dama an sanshi da karya a shafin Tiktok.
A Bidiyon farko da ya saki Wanda hutudole ya kawo muku jiya, Matashin yace Sanata Ned Nwoko ya basu Naira Miliyan 5 wai su kàshè matarsa Regina Daniels
Bidiyon ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.