Saturday, December 6
Shadow

Me magana da yawun jam’iyyar PDP, Kola Ologbondia ya fice daga jam’iyyar

Me magana da yawun jam’iyyar PDP, Kola Ologbondia ya bayyana ficewa daga jam’iyyar.

Kola Ologbondia ya sanar da ficewa daga jam’iyyar ta Adawa ne a wasikar da ya aikewa da shugaban jam’iyyar na mazabarsa dake jihar Kogi.

Bai dai bayyana dalilinsa na barin jam’iyyar PDP din ba.

Karanta Wannan  Sabon Rikici: Tsohon Mataimakin shugaban jam'iyyar ADC, Nafi’u Bala ya fito yace shine sabon shugaban jam'iyyar ba David Mark ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *