Thursday, June 19
Shadow

Me neman kafa kasar Yarbawa ta Oduduwa, Sunday Igboho ya kaiwa kasar Ingila bukatar ta goyi bayan kafa kasar Yarbawan

Me fafutukar kafa kasar Oduduwa, Sunday Igboho ya kai takardar neman goyon bayan kafa kasar Yarbawan zuwa ga ofishin kasar Ingila dake Landan.

Sunday Igboho yayi kokarin ganin kafa kasar ta Oduduwa amma bai cimma nasara ba inda a karshe sai da ya tsere daga Najeriya saboda yanda jami’an tsaro ke nemansa ruwa a jallo.

Karanta Wannan  Ku Daina Gudun Talauci, Wani lokacin Talauci ma Wata Rahama ce daga Allah>>Kakakin Majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio ya baiwa 'yan Najeriya shawara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *