Dan wasan Barkwanci na Hausa, Ali Art work ya fito takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP a zabsn shakerar 2027.
An ga fastocin Madagwal suna ta yawo a kafafen sadarwa.
Saidai a baya ya taba buga Fasta haka amma bai tabuka komai ba.