Miliyoyin mutane a kasashen Sifaniya da Portugal sun tsinci kansu cikin yanayi na duhu sakamakon katsewar lantarki a sassan ƙasashen.

Lamarin ya shafi harkokin sufuri da sadarwa, da ma harkokin kasuwanci da dama.
Asibitoci na gudanar da harkokinsu yadda aka saba saboda suna amfani da injinan janareto.
Reuters