Friday, December 5
Shadow

Mu Kiristoci mun san cewa, Abinda Trump ya fada karyane ba mu kadai ake Shyekyewa ba amma maimakon mu gyara masa kuskuren da yayi sai muka amince da abinda ya fada>>Inji Wannan Kiristan

Wata Kirista ta fito ta soki ‘yan uwanta Koristoci inda tace sun san maganar da shugaban kasar Amirkar Donald Trump yayi ba gaskiya bace amma sun biye masa.

Tace kamata yayi su fito su gyarawa Trump Kuskuren da yayi na cewa Kiristane kadai ake Khashewa amma sai suka rika murna da abinda ya fada.

Tace Amurka idan ba kowa da kowa zata taimaka a Najeriya ta har taimakonta ba’a so.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo:Jama'ar Katsina ku yi Hakuri, kamin in hau mulki na yi Alkawarin duk wata zan rika bada bayanin yawan kudaden da muka samu da yawan wanda muka kashe, amma yanzu da na zama Gwamnan naga abin ba zai yiyu ba>>Inji Gwamnan Jihar Katsina Dikko Radda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *