Monday, September 21
Shadow

Mun Gode America, Muma yanzu zamu samu sauki daga Tshàgyèràn Dhàjì>>Inji Sojan Najeriya

Sojan Najeriya ya godewa Kasar Amurka kan harin data kawo Najeriya.

Yace suma yanzu zasu samu saukin yaki da suke da Tshàgyèràn Dhàjì.

A daren jiya ne dai kasar Amurka tace ta kai Khàrì kan tshageran Dhajin a jihar Sokoto.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Idan kayi mu'amala ta minti 5 da farfesa Isa Ali Pantami sai ka ji ba dadi, bashi da mu'amala me kyau amma yana da ilimin addini>>Inji Affan Buba Abuya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *