Wannan wata matace ‘yar Arewa dake kokawa da rashin taimako a masallaci.
Tace idan suka je neman taimako a masallaci sawa ake a kamasu amma gashi yanzu ana taimakonsu a coci.