Sunday, December 14
Shadow

Murna ta barke yayin da Shugaba Tinubu ya dawo Nijeriya bayan halartar kaddamar da sabon Paparoma, Pope Leo a birnin Rome, Italy

Murna har baka, yayin da shugaban kasa Tinubu ya dawo Nijeriya lafiya, a ziyarar da ya kai ƙasar Italiya domin taya sabon Fafaroma murnar tabbatar da shi a matsayin sabon shugaban Kiristocin duniya

Karanta Wannan  Gwamnatin Tarayya ta gabatar da kasafin kudin Naira Tiriliyan N47.9trn na shekarar 2025

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *