
Tauraron mawakin Batsa da kuma waka tare da runguma da taba mata na Arewa, Soja Boy ya bayyana cewa, ya taba daure wasu mutane 2 da suka nunawa mahaifiyarsa Bidiyon wakar da yake.
Yace Ai ta zaginshi da tsinuwa bai damu ba amma me zai saka a rika nunawa mahaifiyarsa irin Bidiyon wakokin da ake yi?