Sunday, March 29
Shadow

Mutuniyar Soja Boy, Home of Luxury ta bayyana cewa ta yi wannan kitson akan Naira dubu dari biyu

Mutuniyar Soja Boy wadda suke waka tare me amfani da sunan Home of Luxury ta bayyana cewa, ta yi kitso na Naira 200,000.

Ta bayyana cewa, gashin da aka kara mata ma na mutanene kuma dubu 150 ta sayeshi.

Karanta Wannan  Duka da zagin me laifi baya cikin aikin ku>>Hukumar 'Yansandan Najeriya ta gayawa 'yansandan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *