Friday, December 5
Shadow

Na bar Gidanmu ina da kananan Shekaru sosai kuma banda Ko Sisi amma yanzu Allah ya min daukaka da Arziki>>Inji Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta bayyana cewa tana da kananan shekaru sosai ta bar gidansu ta shiga harkar film a lokacin bata da ko sisi.

Tace Amma cikin Ikon Allah sai gata ta samu Daukaka da Arziki har ta dauki wasu aiki.

Ta bayyana hakane a wani Bidiyo inda take karfafa ‘ya’ya mata su bi burin zuciyarsu sannan su nuna jajircewa.

Karanta Wannan  Babu yarjejeniyar yin karɓa-karɓa tsakanina da Atiku - Kwankwaso

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *