Thursday, March 5
Shadow

Na bayar da gidana kyauta ga Gwamnatin jihar Kano a Gina Islamiya dan amfanin Al’umma>>Inji Malam Bashir Haruna Dorayi Chiranchi

Malam Bashir Haruna Dorayi Chiranchi da akawa iyalansa aika-aika a jihar Kano, Ya bayyana cewa, ya bayar da gidansa kyauta ga Gwamnatin jihar Kano dan a gina Islamiya.

Ya bayyana hakane yayin da Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya je masa ziyarar gaisuwa.

A wajan Gwamnan Kano yace Gwamnatin jihar Kano ta dauki nauyin rayuwarsa gaba daya.

Karanta Wannan  Wannan hoton da aka dauka a Abuja ya dauki hankula inda akai ta muhawara akansa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *