Monday, March 30
Shadow

Na biyawa mahaifiyata aikin Umrah ba tare data sani ba>>Inji Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul me tallar Danwake

Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul me tallar Danwake ya bayyana cewa, ya biyawa mahaifiyarsa aikin Umrah ba tare data sani ba.

Yace shi da ita zasu je aikin Umrah ana sauran kwanaki 2 Azumi.

https://www.tiktok.com/@mr_saheeer/video/7607067449485200661?_r=1&_t=ZS-93wYbTnq2nB
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Bahaushe dake aikin dansanda a kasar Saudiyya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *