Saturday, June 27
Shadow

Na fara ganin sakamakon wahalar da kuke sha, Ba zata zama ta banza ba, nan gaba za’a Fanshe>>Shugaba Tinubu

Shugaban ya Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, Sakamakon wahalar da ‘yan Najeriya ke sha ya fara bayyana.

Shugaban ya kuma jinjinawa ‘yan Najeriyar bisa nuna dauriya da irin matsin da suka samu kansu a ciki.

Shugaban ya bayyana hakane ranar Juma’a a wajan nadin sarautar Olubadan of Ibadanland a garin Ibadan.

Tinubu yace wahalar da ‘yan Najeriya ke sha saboda tiyatar da yakewa Najeriya ne kuma ba zata zama ta banza ba, nan gaba za’a moreta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Sabon Fim din da Fatima Hussain, watau Maryam Labarina ta yi na Turanci ya jawo cece-kuce saboda tabe-taben da mata da maza ke yi a fim din

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *