
Faston nan dan kasar Ghana da yayi ikirarin an masa wahayi wai ranar Kirsimeti za’a yi tashin Qiyama, yanzu kuma ya fito yace ya roki Allah a daga ranar tashin qiyar kuma an daga.
Yace dalili shine yana son ya fadada jiragen ruwan da ya gina da zasu dauki mutane dan kamar a cewarsa ruwane za’a yi wanda zai mamaye Duniya.
Faston dai yayi kira ga mabiyansa dasu tuba.