Tuesday, March 17
Shadow

Naga Mata na ta fitowa suna neman mazajen Aure,Nima gani inda me so>>Inji Wannan matashiyar

Wannan wata matashiyace data ce ta ga ana ta maganar mata dake fitowa suna neman mazan aure shine tace itama ba za’a barta a baya ba.

Tace shekarunta 24 kuma tana da diya amma diyar na wajan kakarta.

Tace kuma dole ne wanda ke son aurenta ya zamana yana da kudi.

Karanta Wannan  'Yan Bìndìgà sun kàshè soja me mukamin Kyaftin da wani soja daya a Borno

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *