Tuesday, January 21
Shadow

Naira ta karye a Kasuwar Chanji: Farashin dala a yau

Kudin Najeriya, Naira ta karye a yau inda aka sayi dala akan Naira 1,635.15 a farashin gwamnati a ranar Litinin.

Idan aka kwatanta da farashin Dalar a ranar Juma’a wanda aka siya a farashin Naira 1,631.21 za’a fahimci, Nairar ta fadi da farashin 3.9 kenan.

A kasuwar ‘yan Canji kuma farashin dalar ya kai 1,660.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Zainab, Diyar Marigayi Sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero na gararamba a titin Legas karfe dayan dare

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *