Tuesday, September 17
Shadow

Najeriya ce ke ƙérą wa Ƙásąŝheɲ Afirka mąkâmäi – inji Matawalle

Ƙaramin Ministan Tsaro, Bello Matawalle, ya bayyana céwa a yanzu haka Kamfanin Mąkamãi na Najeriya (DICON) shi ke samar da mąkâmâi da albųrųsai ga wasu ƙasashen Afirka.

Ya bayyana haka ne a wajen shirye-shiryen bikin cikar DICON shekara 60 da kafuwa.

Me zaku ce?

Karanta Wannan  Nine zan lashe zaben shugaban kasa na 2027 saboda PDP ta mutu murus>>Kwankwaso

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *