Saturday, December 13
Shadow

Namijin Duniya: Wani matashi daga jihar Naija ya auri mata 2

Wani mutum daga jihar Naija me suna Usman Abdulmalik ya dauki hankula bayan da ya auri mata 2 a rana daya.

Ranar 27 ga Janairu ne aka daura auren nasu shi da amarensa, Hasiya Ahmad da Maryam Mahmud a Bida dake jihar Naija.

Karanta Wannan  Ji yanda Wani mutum ya yanke jiki ya fadi ya mùtù a akin karuwa bayan ya kammala abinda yake yana shirin ficewa daga dakin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *