Thursday, May 7
Shadow

Ko Buhari Me gidanka ba sau daya ya fito taka ya zama shugaban kasa ba>Masussuka ya gayawa Pantami

Malam Masussuka ya gayawa Hon. Isa Ali Pantami cewa ko Tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari me gidansa ba sau daya ya fito takara yayi nasara ba.

Yace dan haka shima dan bai samu takarar Gwamnan jihar Gombe ba kamata yayi ya hakura.

Masussuka ya kara da cewa, Pantami ya dauka limanci ne saboda yaga da an yi taron manya idan yana gurin ce masa ake ya wuce kawai, to ya sha yanzu ma da ya fito takara haka za’a masa.

Karanta Wannan  Kasar Nijar ta aiko da wakilai halartar jana'izar Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *