Tuesday, April 7
Shadow

Nan gaba mata ne zasu rika biyan sadaki>>Inji Wannan bazawarar taje mijin aure yaki zuwa dan haka sun koma kasuwanci da hakurin zama da iyaye

Wannan bazawarar ta bayyana cewa, Mijin Aure yaki zuwa dan haka sun koma kasuwanci da zama da iyaye.

Tace nan gaba matane zasu rika biyan kudin sadaki.

Karanta Wannan  Bidiyo: Kalli Yanda Sojan Ruwa wanda matarsa taje Berekete Family akan an daureshi yaki bayar da Bindigar sa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *