
Tauraron mawakin Batsa, Soja Boy ya bayyana cewa, yasa wakar da yake yi bata halasta ba kuma ba zata kaishi Aljannah ba.
Ya bayyana hakane a yayin Tiktok Live da suka yi shi da Abokin aikinsa Ali Jita.
Soja Boy yace yasan Ibada da bin iyaye ne zasu kaishi Aljannah.