Friday, December 5
Shadow

Nazir Sarkin Waka tare da Sheikh Dr. Mansir Yallawa

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad sarkin Waka kenan a wannan hoton tare da babban malamin addinin islama, Dr. Mansir Yallawa.

Sarkin Waka ya bayyana godiya ga malam da yi masa addu’ar Allah ya sa a gama Lafiya.

Karanta Wannan  Ko da taimakonku ko babu zamu ci gaba da Yàkì sai mun ga bayan Kungiyar Hàmàs>>Netanyahu ya mayarwa da Amurka Martani kan kiran da ta mai ya daina Kàshè Falasdiynawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *