Sunday, December 14
Shadow

Ni ba irin sakarkarun ‘yan siyasar nan bane wanda kawai daga an musu zargin karya sai su sauka daga mukaminsu, Ni ba zan sauka daga kan mukami na ba>>Godswill Akpabio

Kakakin majalisar Dattijai Godswill Akpabio ya bayyana cewa ba zai sauka daga kan mukaminsa ba saboda zarge-zargen karya da ake masa.

Ya bayyana hakane bayan da Sanata Natasha Akpoti ke zarginshi da nemanta da lalata sannan kuma Aka zargeshi da aikata magudin zabe.

Akpabio yace idan magana ta shiga kotu aka wankeshi ko wa zai gane cewa shi ba me laifi bane.

Karanta Wannan  Adam A. Zango ya saki Sautin Murya kan halin da yake ciki bayan hàdàrìn mota, Bidiyon ya bayyana inda aka ganshi kwance

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *