Monday, April 6
Shadow

Ni Mutuniyar Kirki ce, bana Shan Ghìyà>>Inji Fitsararriyar mawakiyar Amurka yayin da take shirin zuwa kasar Saudiyya yin waka

Fitsararriyar mawakiyar Amurka, Cardi B ta bayyana cewa ita mutuniyar kirki ce.

Tace bata shan giya kuma tana bin doka.

Ta bayyana hakane yayin da take shirin zuwa kasar Saudiyya yin waka.

Lamarin ya jawo cece-kuce da yi mata dariya da shagube.

Karanta Wannan  In Kaine Ya zaka yi: Kalli Bidiyon ya da mahaifi ya gayawa mijin diyarsa cewa ba dole bane sai matarsa ta masa girki ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *