Monday, September 7
Shadow

Nifa a wajena Musulmai da Kiristoci Shedan suke Bautawa>>Inji Ibrahim El-Rufai

Dan gidan Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai, watau Ibrahim El-Rufai ya bayyana cewa shi a wajansa, Musulmai da Kiristoci shedan suke bautawa.

Ya bayyana hakane a cikin Bidiyon sa da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda ya bayyana cewa shi bai yadda da Allah ba.

Ya kuma zargi mutanen Arewa da aurar da mata da wuri inda yace abin na ci masa tuwo a kwarya.

https://twitter.com/Nawas_masood/status/1993329847247032719?t=XVxpLZEtxV4Sx23UlFcCpw&s=19
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Duk macen da ta je gidan Solo na Musbahu Anfara sai ya aikata Alfasha da ita, mata 2 muka sani wanda ya dirkawa Cikin shege, Inji Wasu 'yan Solo suka zargi Musbahu bayan Hirar da Hadiza Gabon ta yi dashi yace yana soyayya da 'yan Fim amma ba zai iya aurensu ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *