Friday, December 5
Shadow

Nifa dama ko da Ina APC munafurtarsu nake, Kuma APC din ce ta koyamin Munafurci a siyasa>>Inji Babachir David Lawal

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir David Lawal ya bayyana cewa, shi daka can ko da yana APC Munafurtar jam’iyyar yake.

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi wadda jaridar Vanguard ta ruwaito.

Babachir yace APC da Wike sune suka koya musu munafurci a siyasa, kana cikin jam’iyya amma kanawa wata jam’iyyar aiki.

Ya bayyana cewa suna son su canja Gwamnatin Tinubu ne saboda ya ci amanarsu.

Karanta Wannan  Direba ya kashe Amurkawa 10 da motarsa yayin bikin sabuwar shekara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *