Thursday, March 26
Shadow

NNPCL Ta Zaftare Farashin Man Fetur Daga Naira 910 Zuwa Naira 895

NNPCL Ta Zaftare Farashin Man Fetur Daga Naira 910 Zuwa Naira 895.

Ana siyar da man fetur din ne akan wannan sabon farashin a wasu gidajen man fetur NNPCL dake fadin Abuja.

Karanta Wannan  An kubutar da daya daga cikin daliban da aka yi gàrkùwà dasu a jami'ar FUDMA jihar Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *