Sunday, December 14
Shadow

Obasanjo,Abdulsalam, da Ali Gusau da IBB sun yi zama na musamman kan halin da Najeriya ke ciki

Tsaffin shuwagabannin kasa,Olusegun Obasanjo,Janar Ibrahim Badamasi Babangida, Abdulsalam Abubakar da Janar Ali Gusau sun yi zama na musamman a kan halin da Najeriya ke ciki.

Sun yi zamanne a gidan tsohon shugaban kasa, IBB dake Minna.

Wata majiya ta bayyana cewa, Rahotannin sun nuna an yi zamanne kan matsalar da Najeriya ke ciki musamman halin matsin tattalin arziki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Dan Allah a samu malaman (Gaskiya) su fito su yi bayani, Samarin mu sun dauki fatawar Sheikh Karmawi, idan suka zo neman auren mu sai su ce wai sai sun leka>>Inji Murja Kunya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *