Wednesday, December 25
Shadow
Hotuna:Sojojin kasar Nijar sun kama kasurgumin dan Bindigar nan, Kachalla Baleri

Hotuna:Sojojin kasar Nijar sun kama kasurgumin dan Bindigar nan, Kachalla Baleri

Tsaro
Sojojin kasar Nijar sun kama kasurgumin dan Bindiga, Kachalla Baleri. Masanin harkar tsaro, Zagazola Makama ne ya bayyana hakan inda yace an kamashine a Rouga Kowa Gwani. Baleri wanda dan Shinkafine ya addabi mutane a Zamfara, Sokoto da Maradi. Ya jagorancin kisan mutane da yawa da kuma garkuwa da mutane da yawa. Yana daya daga cikin na hannun damar Kachalla Bello Turji kuma shine mutum na 40 mafi hadari da sojojin Najeriya suke nema ruwa a jallo.
Hotuna: Matashi Ya Raba Litattafai Gudu Dubu Goma Kyauta Ga Dalibai Domin Taya Gwamna Abba Murna Cika Shekara Guda Akan Mulki

Hotuna: Matashi Ya Raba Litattafai Gudu Dubu Goma Kyauta Ga Dalibai Domin Taya Gwamna Abba Murna Cika Shekara Guda Akan Mulki

Duk Labarai
Matashi Ya Raba Litattafai Gudu Dubu Goma Kyauta Ga Dalibai Domin Taya Gwamna Abba Murna Cika Shekara Guda Akan Mulki Shugaban Gidauniyar Sharu Sarakin Kwankwasiyya free computer training, Hon. Sharu Saraki ya rabawa dalibai littafin kimanin dubu goma domin taya Mai girma Gwamnan Kano Eng. Abba Kabir Yusuf murnar cika shekara daya akan mulki. Sannan kuma gidauniyar ta sake daukar nauyin dalibai mata ilimin kwamfuta kyauta a gidaunyar dake kan titin Airport road kusa da gidan man Danmarna kwanar kotun No-Man's-land.
Har yanzu Ni Budurwace fil A Leda, Namiji be taba sanina ba>>Inji Alex Unusual ta BBNaija

Har yanzu Ni Budurwace fil A Leda, Namiji be taba sanina ba>>Inji Alex Unusual ta BBNaija

Nishadi
Tauraruwar BBNaija, Alexandra Asogwa wadda aka fi sani da Alex Unusual ta bayyana cewa, har yanzu bata rasa budurcinta ba. Ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta. Abin ya baiwa mutane mamaki ganin cewa shekarunta 28 kuma musamman a wannan zamanin da ake ciki. A baya an yi zargin cewa tana lalata da me wasan barkwanci, AY, amma ta fito ta karyata wannan zargi.
YANZU-YANZU: Ga sabon taken Najeriya da za a koma yin amfani dashi daga yau dinnan:

YANZU-YANZU: Ga sabon taken Najeriya da za a koma yin amfani dashi daga yau dinnan:

Siyasa
YANZU-YANZU: Ga sabon taken Najeriya da za a koma yin amfani dashi daga yau dinnan: Wanda ya rubuta - Lilian Jean Williams (1960) wanda yayi kidansa - Franca Benda Ga Sabon Taken National Anthem din Nigeria ⤵️ Nigeria, we hail thee,Our own dear native land,Though tribe and tongue may differ,In brotherhood, we stand,Nigerians all, and proud to serveOur sovereign Motherland. Our flag shall be a symbolThat truth and justice reign,In peace or battle honour’d,And this we count as gain,To hand on to our childrenA banner without stain. O God of all creation,Grant this our one request,Help us to build a nationWhere no man is oppressed,And so with peace and plentyNigeria may be blessed. Ku bayyana mana ra'ayinku kan wannan mataki da shugaban kasa ya dauka na canja taken Najeriya....
Da Duminsa: Babban Alkalin Najeriya, CJN ya kira alkalan Kano dan jin ba’asin bayar da hukunce-hukunce masu cin karo da juna kan masarautar Kano

Da Duminsa: Babban Alkalin Najeriya, CJN ya kira alkalan Kano dan jin ba’asin bayar da hukunce-hukunce masu cin karo da juna kan masarautar Kano

Kano
Babban Alkalin Najeriya, Olukayode Ariwoola ya kira Alkalin babbar kotun tarayya dake Kano da alkalin babbar kotun jihar Kano kan Shari'ar masarautar Kano. Babbar kotun tarayya dake da zama a Kano ta bayar da umarnin sauke Muhammad Sanusi II daga kan kujerar sarautar Kano inda tace a mayar da sarki Aminu Ado Bayero. Saidai ita kuma babbar kotun Kano ta tabbatar da Sarki Muhammad Sanusi II a matsayin sarkin Kano inda tace a fitar da Sarki Aminu Ado Bayero daga Masarautar Nasarawa da yake zaune. Wannan lamari ya kawo rudani sosai inda aka rasa wane hukunci za'a yiwa biyayya. Babban alkalin na kasa ya kirasu alkalan Kanon ne inda yace zasu zauna dan tantance hurumin kowace kotu da kuma tabbatar da aka yin hukunci na bai daya. Sannan kuma Sanarwar tace za'a yi kokarin ganin iri...