Da Duminsa: Sabon Ministan tsaro, Christopher Musa ya shiga ofis, Kalli Bidiyon yanda aka tarbeshi a ofishi sa
A yau, Juma'a, Sabon Ministan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya shiga ofis a yau, Juma'a.
Ya samu tarba me kyau a ma'aikatar tsaron.
https://twitter.com/NigAffairs/status/1996904576155320375?t=1z0fuCtjjgZzHiUeeNZjmQ&s=19








