Jarumar Finafinan Hausa, Fati Slow Ta Rasú
INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN:
Jarumar Finafinan Hausa, Fati Slow Ta Rasú.
Ta rasu ne a wani yankin da ake kira Habasha a kusa da kasar Sudan, inda za a yi jana'izar ta a can, sannan a yi zaman makoki a gidan su dake Unguwa Uku a jihar Kano.
Daga Abubakar Shehu Dokoki