Sunday, April 26
Shadow
Manufar Amurka akan Najeriya ta fara Fitowa Fili: Dan majalisar Amurka dake gaba wajan Zuga Trump akan Najeriya, Riley Moore yace abinda suke so da Shugaba Tinubu a yanzu shine ya Karfafa Alaka da Amurkar Tunda yace ba gaskiya bane maganar cewa ana Mhuzghunawa Kiristoci

Duk Labarai
Dan majalisar wakilai na kasar Amurka, Riley Moore wanda yana gaba-gaba wajan zuga Shugaban kasar Amurkar, Donald Trump ya afkawa Najeriya yace tunda shugaba Tinubu ya ce ba gaskiya bane ba'a yiwa Kiristoci Khisan Kyiyashi. To abinda suke so daga wajanshi a yanzu shine ya kulla alaka me karfi da kasar Amurka sannan kuma ya yi abinda ya dace.
Kalli Bidiyo: Yanda ake sayen kuri’a da Burodi da Maltina daya da Naira Dubu daya a zaben Gwamnan jihar Anambra

Kalli Bidiyo: Yanda ake sayen kuri’a da Burodi da Maltina daya da Naira Dubu daya a zaben Gwamnan jihar Anambra

Duk Labarai
A yayin da aka gudanar da zaben Gwamnan jihar Anambra a yau, An ga Bidiyon yanda ake sayen kuri'a ta hanyar rabawa mutane Maltina, Burodi da kudi. Bidiyon sayen kuri'ar ya karade kafafen sada zumunta sosai inda mutane ke ta Allah wadai. https://twitter.com/ChuksEricE/status/1987124703073571265?t=DjcD5_iYNKRMw77OcNNKmQ&s=19
Idan kana Soyayya da Budurwar ka baka taba dirka mata ciki ba, Soyayyarku bata kai ba>>Inji Fulbe Gombe

Idan kana Soyayya da Budurwar ka baka taba dirka mata ciki ba, Soyayyarku bata kai ba>>Inji Fulbe Gombe

Duk Labarai
Shahararriyar 'yar Tiktok, Fulbe Gombe ta bayyana cewa, Duk wanda ke soyayya da budurwarsa bai taba mata chiki ba, soyayyarsu bata kai ba. Tace a yanzu yin ciki ba abin kunya bane domin ya zama ruwan dare, kuma Saurayi idan budurwarsa ta ki ya tabata, ya kyale ta ya kama gabansa. https://www.tiktok.com/@kumoofficial9090/video/7570358834556849426?_t=ZS-91EQQxilT0b&_r=1
Kalli Bidiyon yanda Malamai suka farawa Shugaban kasar Amirka, Donald Trump Al-Qunut

Kalli Bidiyon yanda Malamai suka farawa Shugaban kasar Amirka, Donald Trump Al-Qunut

Duk Labarai
Malamai a Najeriya sun fara yiwa shugaban kasar Amirka, Donald Trump Ruwan Al-Qunut. Hakan na zuwane bayan da Trump din ya bayyana aniyaraa ta son kawo Hari Najeriya dan Kashye wadanda ya kira musulmai 'yan tà'àddà masu yiwa Kiristoci Khisan Khiyashi. Bidiyon ya bayyana inda aka ji Wani malami yana Ruwan Addu'ar yayin da Mamu ke amsa masa da Amin. https://www.tiktok.com/@nura0703480/video/7569988620052892946?_t=ZS-91EMGd4kQ2y&_r=1
Soja Boy ya cewa wanda suka wallafa Bidiyon Kirkira da ya nunashi yana shafa Khirjin Rahama Sa’idu su ji Tsoron Allah

Soja Boy ya cewa wanda suka wallafa Bidiyon Kirkira da ya nunashi yana shafa Khirjin Rahama Sa’idu su ji Tsoron Allah

Duk Labarai
Wasu sun yi amfani da fasahar AI suka kirkiri Bidiyo da ya nuna Tauraron mawakin Batsa, Soja Boy yana shafa Kirjin Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu. Hankalin Soja Boy din ya kai kan Bidiyon inda yayi kira a garesu da su ji Tsoron Allah. https://www.tiktok.com/@arewa.back.up/video/7570233198463192327?_t=ZS-91EKtUZYswC&_r=1
Kalli Bidiyon yanda aka kama wannan Tsohon wanda makaho ne yana tsaka da aikata Alfasha da Wata me Qananun Shyekaru

Kalli Bidiyon yanda aka kama wannan Tsohon wanda makaho ne yana tsaka da aikata Alfasha da Wata me Qananun Shyekaru

Duk Labarai
Wannan tsohon wanda makaho ne an kamashi da zargin aikata Alfasha da wata yarinya me shekaru 6. Yarinyar dai an saba aikenta wajensa ta kai masa abinci, ashe idan taje yakan rika saka yatsansa a cikin al'aurarta. Da abin ya isheta, wataran da aka aikata sai tace ba zata je ba. Sai aka aika wata, itama data je ya mata abinda yakewa waccan yarinyar har yana kokarin saka Al'aurarsa cikinta. Anan ne dai Asirinsa ya Tohnu. https://www.tiktok.com/@thevoiceofsharknation_/video/7569218381019204871?_t=ZS-91EJ1wBAbRI&_r=1
Kalli Bidiyo: Naga wasu matsiyatan malamai wai sunawa Trump Alqunut kar ya kawo Khari, To babu inda wannan Al-Qunut din zata je saboda malaman Karnukan Farautar ‘yan Siyasa ne>>Inji Adam Ashaka

Tsohon soja me Da'awa, Adam Ashaka ya soki Al-Qunut da wasu malamai suka fara yiwa shugaban kasar Amurka, Donald Trump. Adam yace Trump ba musulmai yace zai kawowa Hari ba, 'yan tà'àddà yace zai kawowa hari kuma ko a musulunci hukuncin su hukuncin Khisa ne. Yace babu inda wannan Al-Qunut din zata je saboda malaman karnukan Farautar 'yan siyasa ne. https://www.tiktok.com/@adamashaka07/video/7570259235330690315?_t=ZS-91EGfx3ZkQ5&_r=1
Kalli Bidiyo da Hotuna: Yanda ‘Yan Shi’a suka fito zàngà-zàngàr nuna kin amincewa da kawo Kharin da Amurka ta shirya yi

Kalli Bidiyo da Hotuna: Yanda ‘Yan Shi’a suka fito zàngà-zàngàr nuna kin amincewa da kawo Kharin da Amurka ta shirya yi

Duk Labarai
'Yan shi'a da dama ne suka fito zanga-zanga dan nuna rashin amincewa da harin da kasar Amurka ke shirin kawowa Najeriya. An ga 'yan Shi'ar dauke da rubuce-rubuce da kwalaye dake nuna suna Allah wadai da wannan yunkuri na shugaban kasar Amurkar. https://twitter.com/NuhuSada0/status/1987106180787843503?t=mXQqvGpnY_unNWO08qWSQg&s=19
Kalli Bidiyo Ina baiwa shugaba Tinubu shawarar ya roki Trumo ya dakata kada ya kawo Khari Najeriya ya bashi kwanaki 100 sojojin mu su kara kaimi>>Inji Fasto Adebayo

Kalli Bidiyo Ina baiwa shugaba Tinubu shawarar ya roki Trumo ya dakata kada ya kawo Khari Najeriya ya bashi kwanaki 100 sojojin mu su kara kaimi>>Inji Fasto Adebayo

Duk Labarai
Babban Fasto, Fasto Adebayo yace yana baiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu shawarar cewa ya je ya roki shugaban kasar Amurka, Donald Trump kada ya kawo harin da yakw shirin kawowa, ya bashi kwanaki 100. Yace sai kuma Tinubu ya dawo Najeriya ya baiwa shuwagabannin sojoji umarnin su magance matsalar ko kuma a sauke su daga mukamansu. Faston ya bayar da wannan shawara ne a yayin da yake wa'azi a cokinsa. https://twitter.com/dammiedammie35/status/1987037427320406237?t=JvhaQGTUaYyiCxuw7aqohA&s=19