Sunday, March 1
Shadow
Bana nufin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) gajiyayye ne, inji Malam Abdulrahman Umar bayan da kalamansa na cewa idan An kira Annabi da neman biyan bukata baya ji suka jawo cece-kuce

Bana nufin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) gajiyayye ne, inji Malam Abdulrahman Umar bayan da kalamansa na cewa idan An kira Annabi da neman biyan bukata baya ji suka jawo cece-kuce

Duk Labarai
Malam Abdulrahman Umar ya fito yayi karin haske game da kalamansa da suka jawo cece inda yace idan An je Saudiyya an kira Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) baya ji. Malam yace ba yana nufin nuna gajiyawa ga Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) bane. Saidai yace idan dai sallama ce ko salati Akawa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yana amsawa. Yace amma indai neman biyan bukata ne Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) baya ji. https://www.tiktok.com/@maigidansama0/video/7552961830906334480?_t=ZS-8zzc0xCVAYr&_r=1
Wata Sabuwar kungiyar gamayyar ‘yan Adawa me suna AGOBI 27 sun nemi Atiku ya hakura ya barwa Peter Obi takarar shugaban kasa a 2027

Wata Sabuwar kungiyar gamayyar ‘yan Adawa me suna AGOBI 27 sun nemi Atiku ya hakura ya barwa Peter Obi takarar shugaban kasa a 2027

Duk Labarai
Wata sabuwar kungiya me suna AGOBI 27 wadda gamayyar 'yan adawa daga jam'iyyun (SDMA), da ADC da wasu kungiyoyin fafutuka suka kafa, ta roki tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya hakura da takarar shugaban kasa a 2027 ya barwa Peter Obi. Kungiyar tace idan Atiku ya yadda da hakan, babu yanda Tinubu zai iya sake cin zabe a 2027. Tace amma idan aka kasa samun wannan matsaya, lallai Tinubu ne zai sake cin zabe dan kuwa ya shirya hakan tsaf. Kungiyar tace Atiku idan ya yadda da wannan kira, zai kasance wanda za'a rika tunawa dashi a tarihin Najeriya a matsayin wanda ya sadaukar da son ransa dan Najeriya ta ci gaba. Amma idan yace ba haka ba, ya bar Tinubu ya sake cin zabe, zai kasance wanda za'a rika tunawa a matsayin wanda ya biyewa son zuciyarsa maimakon ci ga...
Dangote ya bayyana jihohin da zai fara kai dakon man fetur kyauta da motocin tankokinsa

Dangote ya bayyana jihohin da zai fara kai dakon man fetur kyauta da motocin tankokinsa

Duk Labarai
Matatar Man fetur ta Dangote ta bayyana jihihin da zata fara kai dakon man fetur kyauta a Najeriya. Matatar ta bayyana jihihin ne a matsayin na farko kamin ta fadada jigilar man fetur din zuwa fadin Najeriya baki daya. Dangote ya shigo da tankokin man fetur wanda yace zai rika kaiwa gidajen mai man fetur dinsa kyauta wanda hakan ya jawo cece-kuce tsakaninsa da kungiyar tankokin.
Yawan Kudin da ‘yan Najeriya suka tarawa matar shugaban kasa na bikin zagayowar ranar Haihuwarta sun zarta Biliyan 20

Yawan Kudin da ‘yan Najeriya suka tarawa matar shugaban kasa na bikin zagayowar ranar Haihuwarta sun zarta Biliyan 20

Duk Labarai
Yawan kudin da 'yan Najeriya suka tarawa matar shugaban kasa, Oluremi Tinubu na zagayowar ranar Haihuwarta sun kai Naira N20,456,188,924.93. Matar shugaban kasar ta nemi 'yan Najeriya su tura tallafi yayin da take bikin cikarta shekaru 65 da haihuwa. Tace za'a yi amfani da kudinne wajan kammala ginin hedikwatar dakin karatu na kasa.
Ji Yanda aboki ya Aikata Alfasha da Matar Aminisa a Kano

Ji Yanda aboki ya Aikata Alfasha da Matar Aminisa a Kano

Duk Labarai
Ana zargin Wani mutum a Kano da yin Alfasha da matar amininsa. Rahotanni sun ce aminin babu abinda baiwa abokin kasa ba da ya ci amanarsa, Asali ko lokacin aurensa kusan shine yayi komai. Amma da yake yana tafiye-tafiye zuwa kasashen waje, kuma a Legas yake zaune da iyalinsa, da zarar ya yi tafiya, sai abokij ya shirya musamman ya je Legas ya rika lalata da matar abokin nasa. Hon. Danbaban Gawuna ne ya bayar da wannan labari inda yace abokinsu ne lamarin ya faru dashi. Yace sun bashi shawarar ya saki matar, yace ko da bayan ya saketa ta koma gidansu, abokin bai daina bibiyarta ba. Gawuna yace tsohon mijin yasa a daukar masa hoton abokin nasa idan yaje wajan tsohuwar matar tasa dan ya kafa hujja, yace shine wata rana da ya je, wani yaro a unguwar ya daukeshi hoto ya turawa ts...
Kalli Bidiyo: Ni daya ce, Wallahi Kaf Kano babu mace me mazaunai irin nawa, idan kuma akwaita, ta fito zan bata kyautar Naira Dubu dari

Kalli Bidiyo: Ni daya ce, Wallahi Kaf Kano babu mace me mazaunai irin nawa, idan kuma akwaita, ta fito zan bata kyautar Naira Dubu dari

Duk Labarai
Tauraruwar kafafen sada zumunta, Maryam ta bayyana cewa, kaf Kano, ita kadai ce ke da mazaunai da babu me irinsu. Ta bayar da kalubalen cewa, idan akwai wadda ke jin tana da mazaunai irin nata, ta fito zata bata kyautar Naira dubu 100. https://www.tiktok.com/@maman_jawad23/video/7552998717939289362?_t=ZS-8zxw9OoaQYj&_r=1
Yayin da Hilda Baci ta kafa tarihi wajan girka abinci, ‘yar Najeriya, Ayomiposi Oluwadahunsi kiwa tace tana son maza 100 su aikata alfasha da ita a rana daya dan ta shiga tarihin Duniya

Yayin da Hilda Baci ta kafa tarihi wajan girka abinci, ‘yar Najeriya, Ayomiposi Oluwadahunsi kiwa tace tana son maza 100 su aikata alfasha da ita a rana daya dan ta shiga tarihin Duniya

Duk Labarai
Wata 'yar Najeriya, Ayomiposi Oluwadahunsi ta bayyana cewa tana shirin shiga kundin Tarihin Duniya ta hanyar maza 100 su yi lalata da ita a cikin awanni 24 watau kwana daya. Ta bayyana hakane a shafinta na Instagram inda tace a watan October ne zata aikata wannan abu kuma a Ikorodu dake Legas. Saidai bata bayyaja ainahin wajan da hakan zai faru ba. A baya dai Hilda Baci ta shiga kundin tarihin Duniya bayan dafa shinkafa a tukunya mafi girma a Duniya.