Thursday, October 15
Shadow

Shugaban kasa Bola Tinubu ya sauka a Birnin Rome na kasar Italiya

shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sauka a birnin Rome na kasar Italiya inda yaje ziyarar aiki.

Shugaba Tinubu zai halarci taro da aka shirya kan tsarone a kasar.

https://twitter.com/NigeriaStories/status/1977454148162372019?t=gV01L1oU7gDQuDPGwZllzA&s=19
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon hira da matarnan da ake zargin ta kori mahaifiyarta daga gidanta saboda mahaifiyar ta kasa biyan kudin haya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *