Wednesday, December 24
Shadow
Ji sunayen Gwamnoni 5 da zasu koma APC saboda goyon bayan sake zaben shugaba Tinubu a 2027

Ji sunayen Gwamnoni 5 da zasu koma APC saboda goyon bayan sake zaben shugaba Tinubu a 2027

Duk Labarai
Jam'iyyar APC tace akwai karin Gwamnoni 5 da zasu koma jam'iyyar nan da watanni 2. Mataimakin shugaban jam'iyyar daga yankin kudu maso gabas, Dr Ijeoma Arodiogbu ne ya bayyana hakan a wata hira da aka yi dashi a jaridar Punchng. Ya bayyana cewa gwamnonin jihohin Bayelsa, Rivers, Plateau, Kano, da daya daga cikin gwamnonin Abia ko na Enugu ne zasu koma jam'iyyar APC. Yace wannan ba jita-jita bane, tabbas ne kuma nan da watanni 2 kowa zai tabbatar da hakan. Hakan na zuwane kwanaki kadan bayan da Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya sauka daga shugabancin jam'iyyar APC inda yace zai je ya kula da lafiyarsa.
Da Duminsa: Kasa da sati daya da saukar Ganduje daga shugaban APC, Gwamnan Kano, Abba Gida-Gida zai koma APC

Da Duminsa: Kasa da sati daya da saukar Ganduje daga shugaban APC, Gwamnan Kano, Abba Gida-Gida zai koma APC

Duk Labarai
Rahotannin da hutudole ke samu na cewa, Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf na shirin komawa jam'iyyar APC. Hakan na zuwane kwanaki kadan bayan saukar Dr. Abdullahi Umar Ganduje daga mukamin shugaban jam'iyyar. Mataimakin shugaban jam'iyyar APC reshen kudu maso gabas, Dr Ijeoma Arodiogbu ne ya bayyana hakan. Yace wannan magana bawai jita-jita bace tabbas ce lokaci kawa ake jira nan da watanni 2 kowa zai shaida. Dr Ijeoma Arodiogbu ya bayyana hakane a hirar da jaridar Punchng ta yi dashi inda yace sauran gwamnonin da zasu koma APC sune Gwamnonin jihohin Bayelsa, Rivers, da Plateau
Ni Peter Obi ya roka na taimaka masa ya zama mataimakin Atiku a zaben 2019>>Reno Omokri

Ni Peter Obi ya roka na taimaka masa ya zama mataimakin Atiku a zaben 2019>>Reno Omokri

Duk Labarai
Tsohon hadimin shugaban kasa, Goodluck Jonathan, Reno Omokri yace shine ya taimakawa Peter Obi ya zama mataimakin Atiku a zaben shekarar 2019. Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi, saidai magoya bayan Peter Obi sun karyatashi. Dalilin hakane ya ce zai bayyana shaidunsa. Ya dakko sakon Email da Peter Obi ya aika masa takardunsa. Yace Peter Obi yayi ta kiranshi dan ganin ya taimaka masa ya zama mataimakin Atiku inda har ta kai ga ya daina daukar wayarsa. Yace Atiku yace masa a wancan lokacin ya samo masa mutum me nagarta daga yankun kudu wanda zai zamar masa mataimaki. https://twitter.com/renoomokri/status/1939406025230254183?t=SKUyQdI7E5oCOCiaiCizIA&s=19 Yace kuma akwai mutane 2 da suka fi Peter Obi cancanta amma saboda yana girmama mutumin da ya hadashi ...
Ba sai kun sha Kwàyà ba zaku iya aiki>>Hukumar Sojojin Najeriya ta gargadi kananan sojojin

Ba sai kun sha Kwàyà ba zaku iya aiki>>Hukumar Sojojin Najeriya ta gargadi kananan sojojin

Duk Labarai
Hukumar sojojin Najeriya ta gargadi kananan sojoji cewa, ba sai sun sha kwaya ba zasu iya aiki yanda ya kamata. Kwamandan rundunar sojojin Najeriya ta 17 dake jihar Katsina, B.O. Omopariola ne ya bayyana haka a yayin wani tron karawa juna sani da aka gudanarwa sojojin kan matsalar tsaro. Jami'an hukumar yaki da safarar miyagun Kwàyòyì NDLEA sun halarci taron inda suka wayarwa da sojojin kai game da hadarin ta'ammuli da miyagun kwayoyin. B.O. Omopariola ya bayyana cewa bai yadda sai soja ya sha kwaya sannan zai iya aiki ba, yace sun yaki 'yan ta'dda sosai amma babu sojan da yayi amfani da kwaya a lokacin. Yace dan haka kada wani ya kawo mai maganar sai an sha kwaya sannan za'a iya aiki.
Da Duminsa: Gwamnan Filato ya tona asirin wadanda suka kirkiri matsalar tsaro a Najeriya

Da Duminsa: Gwamnan Filato ya tona asirin wadanda suka kirkiri matsalar tsaro a Najeriya

Duk Labarai
Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang ya bayyana cewa manyan mutane masu fada aji a kasarnan ne suka kirkiri matsalar tsaro a Najeriya. Ya bayyana hakane a wajan wani taro inda aka tattauna matsalar tsaro a jihar Filato ranar Laraba inda ya zargi masu fada aji da kawo matsalar tsaro a jiharsa. Yace wadanda suka kirkiri matsalar zasu iya magance matsalar tsaron idan suka ga dama. Yace idan irin wadannan manyan mutanen suka hada kai dan jagorancin mutane ta hanyar da bata kamata ba, za'a ci gaba da fuskantar matsalar tsaro duk shekara. Yace masu fada ajinne ke kara ruruta wutar rikicin ta hanyar zuga mutane akan ci gaba da rikicin. Ya jawo hankalin cewa, masu fada aji ya kamata suna karfaa zaman lafiya ne tsakanin al'umma.
Sabbin Motocin jigilar man fetur da muka kawo zasu samar da ayyuka 15000>>Dangote

Sabbin Motocin jigilar man fetur da muka kawo zasu samar da ayyuka 15000>>Dangote

Duk Labarai
Matatar man fetur ta Dangote tace sabbin motocin jigilar man fetur data kawo guda 4000 zasu samar da ayyukan yi na kai tsaye guda 15,000. Matatar tace mutanen da zasu samu ayyukan sun hada da Direbobi da manajoji da sauransu. Matatar man fetur din tace ta kashe Naira Biliyan 720 wajan sayo wadannan motocin jigilar man fetur din. Matatar tace zata kashw naira Tiriliyan N1.07 waja rabon man fetur din a shekara. Tace nan da 15 ga watan Augusta zata fara raba man zuwa gidajen man fetur da manyan masana'antu da sauran manyan masu amfani da man fetur a fadin Najeriya. Matatar tace wannan tsari zai amfani kananan masana'antu guda miliyan 42.
BABBAN MAGANA: Wani dan kasar Israila ya mutu a Abuja

BABBAN MAGANA: Wani dan kasar Israila ya mutu a Abuja

Duk Labarai
BABBAN MAGANA: Wani dan kasar Israila ya mutu a Villa. Ana bincike kan mutuwar wani dan kasar Israila mai shekara 73, Avi Warshaviak, wanda ya mutu a wani Otel mai suna "Corinthia Villa Hotel" dake Garki a Abuja babban birnin tarayyar Najeriya Bayanai sun nuna mutumin ya kama otel din sai kuma ya fara rashin lafiya kafin ayi wani abu akai har ya mutu Yanzu menene abun yi? ~A Yau
Kwankwaso yaci amanarmu mun barwa APC shi, inji jam’iyyar NNPP

Kwankwaso yaci amanarmu mun barwa APC shi, inji jam’iyyar NNPP

Duk Labarai
DA DUMI-DUMI: Kwankwaso yaci amanarmu mun barwa APC shi, inji jam'iyyar NNPP. Jam’iyyar NNPP ta bayyana cewa zai zama babban farin ciki a gare ta idan dan takararta na shugaban kasa a zaben 2023, Rabiu Musa Kwankwaso, ya koma jam’iyyar mai mulki ta APC. Hakan na kunshe ne a wata sanarwa da Sakataren Jam’iyyar na Kasa, Mista Oginni Olaposi, ya fitar ranar Lahadi a Legas. Olaposi ya mayar da martani ne kan murabus din da Abdullahi Ganduje ya yi daga shugabancin APC da kuma jita-jitar cewa ya yi hakan ne domin ba wa Kwankwaso damar shiga jam’iyyar. “Kwankwaso ya ci amanar da muka ba shi ta hanyar kokarin kwace jam’iyyar daga hannun wanda ya kafa ta, Dokta Boniface Aniebonam, wanda ya ba shi damar samun tikitin takarar shugaban kasa kyauta a 2023,” in ji shi. ~ Hikima Radio ...
Haziƙin Babban Jami’in Sojan Nijeriya, Birgediya Janar AS Aliyu Wanda Ya Yi Nasarar Tsallakowa Daga Cikin Jirgin Sama A Lokacin Da Yake Tafiya A Sararin Samaniya, Wanda Kusan Wannan Shine Karo Na Biyu Da Wani Babban Jami’in Ya Samu Nasarar Yin Wannan Jarumtar

Haziƙin Babban Jami’in Sojan Nijeriya, Birgediya Janar AS Aliyu Wanda Ya Yi Nasarar Tsallakowa Daga Cikin Jirgin Sama A Lokacin Da Yake Tafiya A Sararin Samaniya, Wanda Kusan Wannan Shine Karo Na Biyu Da Wani Babban Jami’in Ya Samu Nasarar Yin Wannan Jarumtar

Duk Labarai
Haziƙin Babban Jami'in Sojan Nijeriya, Birgediya Janar AS Aliyu Wanda Ya Yi Nasarar Tsallakowa Daga Cikin Jirgin Sama A Lokacin Da Yake Tafiya A Sararin Samaniya, Wanda Kusan Wannan Shine Karo Na Biyu Da Wani Babban Jami'in Ya Samu Nasarar Yin Wannan Jarumtar
Sanata Natasha Ta Ci Karo Da Hoton Wannan Mutumin Ne Dauke Da Hular Da Aka Rubuta Sunanta A Jiki, Ganin Yadda Mutumin Ya Yi Kalar Tausayi, Hakan Ya Sa Ta Sa Aka Nemo Shi Ta Ba Shi Wani Kunshi Na Kudi

Sanata Natasha Ta Ci Karo Da Hoton Wannan Mutumin Ne Dauke Da Hular Da Aka Rubuta Sunanta A Jiki, Ganin Yadda Mutumin Ya Yi Kalar Tausayi, Hakan Ya Sa Ta Sa Aka Nemo Shi Ta Ba Shi Wani Kunshi Na Kudi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Sanata Natasha Ta Ci Karo Da Hoton Wannan Mutumin Ne Dauke Da Hular Da Aka Rubuta Sunanta A Jiki, Ganin Yadda Mutumin Ya Yi Kalar Tausayi, Hakan Ya Sa Ta Sa Aka Nemo Shi Ta Ba Shi Wani Kunshi Na Kudi