Thursday, March 5
Shadow
Ƴansanda sun saki Omoyele Sowore bayan kwanaki 2 yana tsare

Ƴansanda sun saki Omoyele Sowore bayan kwanaki 2 yana tsare

Duk Labarai
Rundunar ƴansandan Najeriya ta saki ɗangwagwarmaya, Omoyele Sowore bayan kiraye-kirayen da aka yi na buƙatar a sake shi. Tsohon ɗantakarar shugaban ƙasan ne ya bayyana haka a shafinsa na Facebook, inda ya alaƙanta sakin nasa da nasarar kiraye-kiran sakin nasa da aka yi. Ya rubuta cewa, "Ƴansandan Najeriya sun amsa buƙatar ƴan gwagwarmaya. Yanzu haka an sake ni daga tsare ni da aka yi ba bisa ƙa'ida ba." Sai dai ya ce babu wani abin farin ciki a sakin, "amma ina godiya gare ku da jajircewar da kuka yi ba tare da gajiyawa ba." Tun da farko, wasu matasa ne suka gudanar da zanga-zanga a Abuja da Legas da wasu biranen ƙasar, inda suka buƙaci ƴansanda su sake shi ba tare da ɓata lokaci ba. A ranar Laraba ne da ƴansanda suka gayyace shi domin amsa wasu tambayoyi, sannan rundunar ta...
Labari Me Dadi: Gwamnatin Tinubu zata gina Titin Jirgin kasa irin na kasashen Turai da zai rika yawo a cikin gari a Kano dan rage cinkoso

Labari Me Dadi: Gwamnatin Tinubu zata gina Titin Jirgin kasa irin na kasashen Turai da zai rika yawo a cikin gari a Kano dan rage cinkoso

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Gwamnatin Tarayya na shirin samar da titin jirgin ƙasa wanda zai riƙa zirga-zirga a cikin birnin Kano don rage cunkoson ababen hawa. Hon. Abubakar Kabir Abubakar, Shugaban Kwamitin Majalisar Wakilai kan Kasafin Kuɗi ne ya bayyana haka inda ya ce aikin zai ci kimanin Naira tiriliyan ɗaya da rabi. An shirya wannan aikin ne domin rage cunkoson ababen hawa da kuma samar da wadata ga tattalin arziƙi jihar da zarar an kammala shi. Hon. Bichi ya kuma bayyana cewa akwai wasu ayyuka da...
Kalli Bidiyo: Bayan Sakoshi, Sultan ya bayar da labarin halin daya tsinci kansa a hannun Hukumar DSS, yace yace ya sha kuka sosai

Kalli Bidiyo: Bayan Sakoshi, Sultan ya bayar da labarin halin daya tsinci kansa a hannun Hukumar DSS, yace yace ya sha kuka sosai

Duk Labarai
Shahararren me watsa labarai a kafar Tiktok da ake cewa, Sultan ya bayyana irin kalubalen da ya fuskanta bayan da aka kamashi saboda zargin yada labarin cewa, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu bashi da lafiya. Ya fadi haka ne a hirar da aka yi dashi bayan bayar da belinsa. Inda ace ya bayar da labari yanda aka kamashi daga gida har zuwa gidan yari da kotu. Yace yasha kuka sosai. https://www.tiktok.com/@arewa.update8/video/7536113797556112696?_t=ZS-8yhZEBAm7Xt&_r=1 https://www.tiktok.com/@arewa.update8/video/7536113416595934469?_t=ZS-8yhZt8lHbaS&_r=1
Allah Sarki: Wallahi Aure Nake So Amma Babu Hali Saboda Maraicina” Inji Wannan Baiwar Allah, Ji Labarinta me ban tausai

Allah Sarki: Wallahi Aure Nake So Amma Babu Hali Saboda Maraicina” Inji Wannan Baiwar Allah, Ji Labarinta me ban tausai

Duk Labarai
"Wallahi Aure Nake So Amma Babu Hali Saboda Maraicina" "Sunana Rabi'atu Rabi'u. Ni 'ýar garin Gwarzo ce, Unguwar mu daya da mataimakin Gwamnan Kano. Jama'a Wallahi Aure nake so, na jima da isa aure, saidai na kasance marainiya, mahaifina ya rasu mahaifiyata karfin ta ya kare abibda za mu ci ma wahala yake yi mana. Shi yasa nake rokon al'umma don Allah su taimaka su yi min aure ko su yi min kayan daki sabida bana so halin da nake a ciki ya jefa ni cikin hàŕķar bànźa. Saboda akwai tashin hankali a ce mace kamar ni ina son aure amma babu halin a yi min aure. Daga Nasiru S. Abdullahi
Umar Bazaza ya nemi a bashi auren dalibai mata da suka ciwo gasar Turanci ta Duniya

Umar Bazaza ya nemi a bashi auren dalibai mata da suka ciwo gasar Turanci ta Duniya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Ina mai baiyana farin cikina na ganin 'yan iwanmu mata, kannen mu kuma 'yan kasar mu Nijeriya, kuma 'yan jihata ta Yobe daya kuma 'yar garina na Poatiskum samum damar lashe gasar Turanci ta duniya. Tabbas Babu Abunda za mu cewa Allah sai godiya zaboda ba karamar nasara bane samun Irin wannan a kasar musanman jiharka kma garinka. Muna rokon Allah Ya jikan wanda ya assasa wannan makarantar wato marigayi Gwamna Mamman Bello. Wanda dalilin makarantar har 'yan uwanmu suka samu ilmin d...
A Karshe Dai Mutumin Da Ya Yi Tattaki Daga Jigawa Zuwa Kano Domin Ganin Gwamna Abba Kabir Ya Isa Kofar Fadar Gwamnatin Kano, Inda Ya Ce Ko Zai Yi Shekara Guda Ba Zai Tafi Ba Har Sai Ya Ga Abba

A Karshe Dai Mutumin Da Ya Yi Tattaki Daga Jigawa Zuwa Kano Domin Ganin Gwamna Abba Kabir Ya Isa Kofar Fadar Gwamnatin Kano, Inda Ya Ce Ko Zai Yi Shekara Guda Ba Zai Tafi Ba Har Sai Ya Ga Abba

Duk Labarai
A Karshe Dai Mutumin Da Ya Yi Tattaki Daga Jigawa Zuwa Kano Domin Ganin Gwamna Abba Kabir Ya Isa Kofar Fadar Gwamnatin Kano, Inda Ya Ce Ko Zai Yi Shekara Guda Ba Zai Tafi Ba Har Sai Ya Ga Abba A lokacin da yake hanyar tahowa dai, gwamnatin Kano ta bakin kakakin Gwamna Abba ya umarci mutumin da ya koma gida amma duk da haka ya bijire ya taho. Me za ku ce?
Sabuwar Baraka ta kunno kai a jam’iyyar ADC, Ana zargin Atiku da saye duk wani me fada aji a jam’iyyar da kudi, Peter Obi ya koka da cewa an mayar dashi saniyar ware

Sabuwar Baraka ta kunno kai a jam’iyyar ADC, Ana zargin Atiku da saye duk wani me fada aji a jam’iyyar da kudi, Peter Obi ya koka da cewa an mayar dashi saniyar ware

Duk Labarai
Rahotanni daga jam'iyyar ADC na cewa ana zargin Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar da saye duk wani me fada a ji a jam'iyyar da kudi. Rahoton na jaridar Punchng yace duk sun koma abinda Atiku yake so shi ake yi a jam'iyyar. Wasu masana harkar jam'iyyar ne suka sanar da jaridar wannan batu amma sun ce kada a fadi sunayensu dan kada a hukutasu. Saidai me magana da yawun jam'iyyar ta ADC, Bolaji Abdullahi ya musanta wannan zargi inda yace za'awa kowa adalci a jam'iyyar. Kuma abinda ke gabansu a yanzu shine kayar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zabe a shekarar 2027. Hakan na zuwane bayan da shugaban magoya bayan Peter Obi, Tanko Yunusa ya koka da cewa ba'a yi dasu an mayar dasu saniyar ware a jam'iyyar ADC. A baya dai an rika rade-radin cewa, Peter O...
Kalli Bidiyon yanda Garzali Miko ya manta ya bar Data a kunne yana bacci a yayin da yake tsaka da yin Live a Tiktok

Kalli Bidiyon yanda Garzali Miko ya manta ya bar Data a kunne yana bacci a yayin da yake tsaka da yin Live a Tiktok

Duk Labarai
Bidiyo ya bayyana inda aka ji cewa, Tauraron fina-finan Hausa, Kuma Mawaki, Garzali Miko ya manta ya bar datarsa a bude bacci ya kwasheshi yayin da yake Live a Tiktok. An dai ji shi yana ta munshari a Bidiyon. Zuwa yanzu dai Garzali bai tabbatar ko karyata wannan Bidiyon ba ko kuma bayar da karin bayani kan lamarin ba. https://www.tiktok.com/@binsadeeq02/video/7535612288393383190?_t=ZS-8yhOuTTN7EO&_r=1
Akwai matsala a sakamakon da muka saki, WAEC tace dalibai su sake duba sakamakon jarabawarsu a yau

Akwai matsala a sakamakon da muka saki, WAEC tace dalibai su sake duba sakamakon jarabawarsu a yau

Duk Labarai
Hukumar shirya jarabawar kammala Sakandare ta WAEC ta bayyana cewa, akwai tangarda a sakamakon data saki a farko. Dan haka ne ta dakatar da duba sakamakon inda tace a ranar Juma'a dalibai su sake duba sakamakon jarabawarsu. Hukumar ta sanar da hakanne ta bakin me kula da hulda da jama'ar ta, Moyosola Adesina. Bayan sakin sakamakon farko, an samu korafi daga iyaye ka yawan faduwar da aka yi jarabawar ta bana inda har wasu ke kiran a soke jarabawar ta bana.