Wednesday, December 24
Shadow
Kalli Yadda Aka Yafawa Ka’aba Sabuwar Riga Albarkacin Shiga Sabuwar Shekarar Musulunci Ta 1447 Bayan Hijira

Kalli Yadda Aka Yafawa Ka’aba Sabuwar Riga Albarkacin Shiga Sabuwar Shekarar Musulunci Ta 1447 Bayan Hijira

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Yadda Aka Yafawa Ka’aba Sabuwar Riga Albarkacin Shiga Sabuwar Shekarar Musulunci Ta 1447 Bayan Hijira.
Dattijon Arziki, Sheikh Dahiru Bauchi Ya Cika Shekara 101 A Duniya

Dattijon Arziki, Sheikh Dahiru Bauchi Ya Cika Shekara 101 A Duniya

Duk Labarai
Dattijon Arziki, Sheikh Dahiru Bauchi Ya Cika Shekara 101 A Duniya. ….Yana da ’ya’ya kimanin 100 da jikoki 406, da tattaba-kunne 100, wadanda su ma suka gaje shi a fannin haddar Kur’ani Daga Ishaq Ismail Musa An haifi Sheikh Dahiru Usman Bauchi ne a ranar 2 ga watan Muharram a shekara ta 1346 bayan hijira, inda a gobe Juma’a, 2 ga Muharram na shekarar 1447, yake cika shekaru 101 cif a ban kasa. Duk da cewa iyalai da almajiran Maulana Shehu Dahiru Usman Bauchi ba su yi wani biki don taya shi murnar cika shekara 100 a duniya, amma masoya da almajiran Shehin Malamin sun bayyana farin cikinsu da yi masa addu’o’i musamman a dandali daban-daban na shafukan Intanet. Sun yaba da irin hidimar da ya yi wa Musulunci da Bil Adama, inda suka jinjina rawar da ya taka a matsayinsa na s...
Malaman Kwalejin Kimiyya da fasaha na jihar Kaduna sun koka da cewa, Matasa masu bautar kasa sun fi su Albashi me kyau

Malaman Kwalejin Kimiyya da fasaha na jihar Kaduna sun koka da cewa, Matasa masu bautar kasa sun fi su Albashi me kyau

Duk Labarai
Malaman Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta jihar Kaduna watau Nuhu Bamalli Polytechnic, Zaria sun koka da karancin Albashi inda suka ce matasa masu bautar kasa sun fi su daukar albashi me kyau. Hakanan malaman Kwalejin ilimi ta jihar, College of Education, Gidan Waya suma sun koka akan irin wannan lamari. Jaridar Punchng ta ruwaito cewa, malaman Makarantar na daukar albashin 63,000 zuwa 65,000. A yayin da su kuma matasa masu bautar kasa ake biyansu Naira 77,000 duk wata. Malam sun ce wannan cin fuska ne kuma ta yaya mutum mai iyali zai iya gudanar da rayuwarsa da Albashin Naira 65,000 a wata? Rahoton yace malaman zun zargi cewa hakan nuna halin ko in kula ne a bangaren ili a jihar, wasu daga cikin malaman dai na da kwarewa ta shekaru 10. Rahoton yace wannan dalili yasa malamai su...
Fada ya kare tsakanin mu, mun shirya>>Wike da Fubara bayan da Shugaba Tinubu ya sasantasu

Fada ya kare tsakanin mu, mun shirya>>Wike da Fubara bayan da Shugaba Tinubu ya sasantasu

Duk Labarai
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa a yanzu babu sauran rashin jituwa tsakanisa da dakataccen gwamnan jihar Rivers, Simi Fubara. Ya bayyana hakane bayan ganawar da suka yi da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da daren ranar Alhamis. Wike yace komai ya wuce. Shima Fubara ya bayyana cewa zaman lafiya ya dawo jihar Rivers inda ya bayyana jin dadinsa da ganin wannan rana da suka yi sulhu shi da Wike.
Duk wanda ke samun kasa da Naira dubu dari biyu da hamsin a wata talaka ne dan haka ba za’a karbi Haraji a hannunsa ba>>Inji Gwammatin Tinubu

Duk wanda ke samun kasa da Naira dubu dari biyu da hamsin a wata talaka ne dan haka ba za’a karbi Haraji a hannunsa ba>>Inji Gwammatin Tinubu

Duk Labarai
A jiyane shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sakawa dokar canja fasalin Haraji hannu. Daya daga cikin abinda dokar ta kunsa shine cewa ba za'a karbi Haraji a hannun wadanda ke samun kasa da naira 250,000 a wata ba saboda talakawa ne. Shugaban kwamitin da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya kafa dan kula da canja fasalin dokar harajin, Taiwo Oyedele ne ya bayyana hakan. Ya bayyana hakan a hirar da aka yi dashi a gidan talabijin na Channels TV bayan da shugaba Tinubu ya sakawa dokar hannu. Yace a yanzu masu daukar 250,000 a wata ko kasa da haka an sakasu a cikin jerin Talakawa.
Ji labarin yanda wata mata ta danne yaro dan shekaru 5 ta yi lalata dashi, mahaifinsa yace ganin mazakutar dansa a mike yasa hankalinsa ya tashi

Ji labarin yanda wata mata ta danne yaro dan shekaru 5 ta yi lalata dashi, mahaifinsa yace ganin mazakutar dansa a mike yasa hankalinsa ya tashi

Duk Labarai
Kotun majistare dake Ikeja a jihar Legas a ranar Alhamis ta yanke wa Odunayo Ebenezer mai shekara 20 hukuncin zama a kurkuku bisa laifin yi wa dan shekara biyar fyade. Alkalin kotun Mrs O. O Kushanu bayan ta yi watsi da rokon sassauci da Odunayo ta yi ta ce za ta yi zaman kurkukun har sai kotun ta kammala yin shawarar da fannin dake gurfanar da masu aikata laifi irin haka An gurfanar da Odunayo a kotun bisa laifin cin zarafin dan shekara biyar ta hanyar yi masa fyade. Kushanu ta ce za a ci gaba da shari’a ranar 4 ga Satumba. Dansandan daya shigar da karan Adegoke Ademigbuji ya ce Odunayo wace ke zama a lanba4 layin Idofian dake Shagisha a Magodo ta aikata wannan laifi ranar 4 ga Yuni. Ademigbuji ya ce mahaifin yaron na zama a gidan iyayen Odunayo yana aiki inda a nan ne idan...
Shekara biyu na yi ina wa Tinubu aiki a matsayin me magana da yawunsa amma bamu taba zama ni dashi ba ko sau daya>>Inji Aliyu Audu

Shekara biyu na yi ina wa Tinubu aiki a matsayin me magana da yawunsa amma bamu taba zama ni dashi ba ko sau daya>>Inji Aliyu Audu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon hadimin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya, Aliyu Audu wanda a kwanakin baya ya ajiye mukaminsa yace a shekaru 2 da yayi yawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu aiki basu taba zama tare ba. Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a gidan talabijin din Arise TV. Aliyu Audu yace abin mamaki sai ga mawaki Davido ya je sun zaunda da shugaban kasar wanda a kwanakin baya har zagin shugaba Tinubu yayi. Aliyu Audu yace yana nan kan bakansa ya ganin cewa, Tinubu ya fadi ...