Kalli Bidiyon yanda aka hana Peter Obi shiga wajan da manyan mutane ke zaune a wajan rantsar da Fafaroma
A yayin da bodiyon dan shugaban kasa, Seyi Tinubu ke ta yawo inda aka ganshi an hanashi gaisawa da Fafaroma Leo XIV a Vatican.
A yanzu kuma Bidiyon Peter Obi ne ya bayyana inda aka ganshi shi kuma an hanashi shiga wajan da aka tanadarwa manyan mutane.
Lamarin ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.
https://twitter.com/SaharaReporters/status/1924501545959166428?t=01bdLGGmnrdP3fksH7fk_Q&s=19
Mutane da yawa sun bayyana ra'ayoyi akai.








