Hotuna: Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya karɓi baƙuncin jakada na musamman daga Mai Martaba Sarkin Qatar
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya karɓi baƙuncin jakada na musamman daga Mai Martaba Sarkin Qatar, ƙaramin ministan Ƙasashen Waje na ƙasar, Dr Mohammed Bin Abdulaziz L Thani tare da rakiyar jakadan Qatar a Najeriya, Ali Ghanem Al-Hajri.








