Friday, December 19
Shadow
Duk da doka ta bukaci hakan, Ma’aikatan Gwamnatin ciki hadda shugaban kasa, Tinubu, Kashim, da Akpabio sun ki bayyana kadarorin da suka mallaka, kuma an kasa hukuntasu

Duk da doka ta bukaci hakan, Ma’aikatan Gwamnatin ciki hadda shugaban kasa, Tinubu, Kashim, da Akpabio sun ki bayyana kadarorin da suka mallaka, kuma an kasa hukuntasu

Duk Labarai
Dokar da'ar Ma'aikatan gwamnatin Najeriya, CCB ta bukaci dukun wani ne rike da mukamin siyasa ko masu hidima masa su bayyana kadarorin da suka mallaka kamin su hau mulki da kamin su saka. Dokar kuma ta tanadi cewa dole su bayyana kadarorin da matansu ko mazansu idan macece suka mallaka da wanda 'ya'yansu wanda basu yi aure ba suka mallaka. Saidai da yawa basa bin wannan doka kuma an kasa hukuntasu. Cikin wadanda basu bi wannan doka ba hadda shuwagabannin Najeriya, watau Bola Ahmad Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima da kakakin majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio. Hakan na zuwane duk da kiraye-kirayen kungiyoyin fafutuka na neman su bayyana kadarorin nasu. Ookar dai ta tanadi bayyana kadarorin ne dan tsaftace aikin gwamnati da satar dukiyar Talaka da kuma hana ra...
Da Duminsa: Gwamnonin Arewa zasu Gana a Kaduna game da matsalar tsaron da ta addabi yankin

Da Duminsa: Gwamnonin Arewa zasu Gana a Kaduna game da matsalar tsaron da ta addabi yankin

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, Gwamnonin Arewacin Najeriya zasu gana a Kaduna saboda tattaunawa matsalar tsaro da ta addabi yankin. Rahoton yace hadimin gwamnan jihar Gombe, Ismaila Misilli ne ya bayyanawa manema labarai na Punchng hakan inda yace gwamnan Gomben shine ya kira wannan taron a matsayinsa na shugaban Gwamnonin Arewan. Yace idan dai ba an canja ba, a yau, Asabar ne za'a yi wannan taro a Kaduna kuma matsalar tsaron yankin ce babban abinda za'a tattauna.
Mutanen Jihar Zafara sun yabawa Shagaba Tinubu saboda hàlàkà shuwagabannin ‘yan Bìndìgà

Mutanen Jihar Zafara sun yabawa Shagaba Tinubu saboda hàlàkà shuwagabannin ‘yan Bìndìgà

Duk Labarai
Mazauna Karamar Hùkumar Talata Mafara Šùn Yabawa ShugabaTinubu Da Matawalle Kán Hallaka Ŕìķakkun 'Ýan Bìñdiga Jijji Da Kachallah Sagili. Mazauna karamar hukumar Talata Mafara da ke jihar Zamfara sun bayyana godiya mai yawa ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, Ministan kasa a ma'aikatar tsaron Nijeriya Dr Bello Matawalle, Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro Malam Nuhu Ribadu, da Babban hafsan hafsoshin Nijeriya Janar Christopher Musa, bisa irin gudummawar da suka ba da wajen kawar da wasu manyan shugabannin 'yan bindiga a Arewa maso Yammacin Nijeriya da ma sauran sassan kasar. Aikin da aka kaddamar domin fatattakar Jajji Dan Auta da Kachallah Sagili ya samu yabo daga al’umma a matsayin wata babbar nasara da ke nuni da dawowar zaman lafiya a yankin da ake fama da rikici....
Yadda Mala’iku Suka Kai Ni Aljannah Har Na Gana Da Tsohon Abokina Kafin Na Dawo, Inji Godwin Ugeelu Bayan Gawarsa Ta Miƙe A Jihar Nassarawa

Yadda Mala’iku Suka Kai Ni Aljannah Har Na Gana Da Tsohon Abokina Kafin Na Dawo, Inji Godwin Ugeelu Bayan Gawarsa Ta Miƙe A Jihar Nassarawa

Duk Labarai
Yadda Mala’iku Suka Kai Ni Aljannah Har Na Gana Da Tsohon Abokina Kafin Na Dawo, Inji Godwin Ugeelu Bayan Gawarsa Ta Miƙe A Jihar Nassarawa. Godwin Ugeelu, wani mai maganin gargajiya mazaunin Jihar Nasarawa ya farka ya fito daga akwatin gawa kwana biyu bayan mutuwarsa a ranar da za a birne shi. Daga bisani, Ugeelu ya bada labarin dukkan abin da ya gano a yayin da aka kai shi 'Aljanna' da kuma dalilin da yasa Ubangiji ya bashi damar dawowa duniya. Godwin Ugeelu ya ce: "Na gode wa Ubangiji da ya sake bani wata rayuwar bayan ɗanɗana mutuwa. Abin ala'jabi ne yadda Allah ya sake bani wata damar rayuwa don in bauta masa in kuma yadda sakonsa." "Tafiya ta zuwa Aljanna mai sauƙi ne. Na ruɗe kan abin da Ubangiji ya min. Abin da zan iya tunawa shine mantuwa ta kama ni lokacin da n...
Ba matsala bane dan siyasar Najeriya ta koma Jam’iyya daya kawai, Adalcin Shugaba Tinubu ne yake kawo ‘yan siyasa APC>>Inji Ganduje

Ba matsala bane dan siyasar Najeriya ta koma Jam’iyya daya kawai, Adalcin Shugaba Tinubu ne yake kawo ‘yan siyasa APC>>Inji Ganduje

Duk Labarai
Shugaban jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya, Abdullahi Umar Ganduje ya ce samun jam'iyyu barkatai na dagula tafiyar da gwamnnati a tsarin dimokraɗiyya. Abdullahi Ganduje ya shaida hakan ne bayan ganawa da Shugaba Tinubu tare da wasu ƴan majalisar PDP da suka koma APC. Shugaban, ya ce idan duka jam'iyyun siyasar ƙasar za su narke su koma APC, suna maraba da hakan. ''Yanzu idan ka duba ƙasar China tsarin jam'iyya guda suke bi, amma yau ƙasar China jagora ce a duniya wajen samar da ci gaban al'ummarsu''. Ganduje ya ce idan ƴan Najeriya suka buƙaci komawa tsarin jam'iyyar guda, ba wanda zai yi faɗa da hakan. Ƴanmajalisar Dattawan Najeriya uku na babbar jam'iyyar hamayya ta PDP daga jihar Kebbi za su sauya sheƙa zuwa jam'iyyar APC mai mulki, kamar yadda shugaban jam'iyyar APC na ƙ...
Tàshìn Bòm Ya Raunata Yara Sama da 5 a Garin Mafa Dake Jihar Borno, daya hannunsa ya cire

Tàshìn Bòm Ya Raunata Yara Sama da 5 a Garin Mafa Dake Jihar Borno, daya hannunsa ya cire

Duk Labarai
Yara 5 ne suka jikkata bayan tashin wani bam a karamar hukumar Mafa dake jihar Borno inda hannun daya daga cikin yaran ya tsinke. Lamarin ya farune ranar alhamis da misalin karfe 2:25 na rana inda yaran suka je suna wasa da Bam din ba tare da sun sani ba. Bam din dai an boyeshi ne a cikin bulo a kusa da inda ake gina Masallacin Juma'a na Mafa. Yaran su 4 ne sai yarinya 1 Abdullahi Umar, Musa Mele, Fatima Abatcha, Abba Kawu Muhammed, da Khalid Alhaji Bukar. Daya daga cikin yaran ya rasa hannun shi inda kuma aka garzsya da guda 4 zuwa Asibitin Maiduguri amma guda daya da hai ji ciwo sosai ba an kaishi Asibitin Mafa inda aka bashi magani aka sallameshi. Tuni 'yansanda da suka kware wajan kwance Bam suna kai dauki wajan.
Kalli Bidiyon yanda Wani Balarabe ya fasa Talabijin dinsa saboda hin Haushin An ci Barcelona

Kalli Bidiyon yanda Wani Balarabe ya fasa Talabijin dinsa saboda hin Haushin An ci Barcelona

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wannan Wani balarabene ya fasa Talabijin dinsa saboda jin Haushin Inter Milan ta fitar da Barcelona a gasar Champions League da aka buga a wannan satin. https://twitter.com/AsakyGRN/status/1920765965102456856?t=uBQNmtMXseVsDa13mhXKYw&s=19 Wasan dai yayi zafi sosai amma Barca bata yi Nasara ba.
Kalli Bidiyon yanda wata Budurwa ta yi bàtsà a shirin Brekete Family yayin da aka kira ta a waya, sai da kowa ya rike baki saboda abin da ta fada yayi muni

Kalli Bidiyon yanda wata Budurwa ta yi bàtsà a shirin Brekete Family yayin da aka kira ta a waya, sai da kowa ya rike baki saboda abin da ta fada yayi muni

Duk Labarai
Husaini Abdulkadir dan Hajiya wanda shine ke gabatar da shirin Brekete Family ya kira wata matashiya a waya kai tsaye yayin da yake gabatar da shirin. Saidai tana daukar wayar ta fara da maganar Batsa: Kalli Bidiyon: https://twitter.com/Sarki_sultan/status/1920835106450579898?t=EfU5PB3MIZjoICaBr8ss6A&s=19 Da yawa dai sun mata Allah wadai
Sanatocin jihar Kebbi uku sun fice daga jam’iyyar PDP zuwa APC

Sanatocin jihar Kebbi uku sun fice daga jam’iyyar PDP zuwa APC

Duk Labarai
Sanatocin jihar Kebbi uku sun fice daga jam'iyyar PDP zuwa APC. {"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Sanata Adamu Aliero mai wakiltar Kebbi ta tsakiya da Yahaya Abdullahi mai wakiltar Kebbi ta Arewaa, da kuma Garba Maidoki mai wakiltar Kebbi ta Kudu, suna shirin komawa jam’iyyar, a cewar shugaban jam’iyyar APC na kasa Abdullahi Umar Ganduje. Wannan ya biyo bayan ganawar da suka yi da shugaban kasa Bola Tinubu a fadar Aso Rock Villa da ke Abuja, kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito.
Kalli Bidiyo: Don Allah Rarara Ka Fadawa Tinubu Mawuyacin Halin Da ‘Yañ Nijeriya Ke Ciki Tunda Yanzu Kai Kadai Yake Jin Maganarsa A Arewa, Inji Sheik Salihu Zaria

Kalli Bidiyo: Don Allah Rarara Ka Fadawa Tinubu Mawuyacin Halin Da ‘Yañ Nijeriya Ke Ciki Tunda Yanzu Kai Kadai Yake Jin Maganarsa A Arewa, Inji Sheik Salihu Zaria

Duk Labarai
Don Allah Rarara Ka Fadawa Tinubu Mawuyacin Halin Da 'Yañ Nijeriya Ke Ciki Tunda Yanzu Kai Kadai Yake Jin Maganarsa A Arewa, Inji Sheik Salihu Zaria. https://twitter.com/Amyrahtu/status/1920862400049279188?t=3Zp4REhKPyNFuB8ywdPHgA&s=19 Da yawa na Kallon Rarara na da fada a wajan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu