Kalli Bidiyo: Duka litattafan Darika da Shi’a sun tabbatar akwai kwarkwata a zamanin Annabi(Sallallahu Alaihi wasallam)>>Inji Malam Musa Asadussunnah
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Malam musa Asadussunnah ya bayyana cewa, Litattafan Darika da Shi'a duka sun tabbatar akwai kwarkwata a zamanin Annabi(Sallallahu alaihi wasallam)
Ya bayyana hakane yayin wata hira da aka yi dashi ta kai tsaye a ahafin sada zumunta.
Malamin ya kara da cewa, Hadisin da ake magana akai, ba cewa yayi akwai kwarkwata akan Annabi(Sallallahu Alaihi wasallam) ba, cewa yayi matar tana dubawa dan ganin ko akwai kwarkwata.
https://www.tiktok.com/@pandodata/video/7524659705663261...








