Kalli Bidiyon: Idan Babiana ta fita daga Musulunci laifinkune(Musulman Arewa)>>Inji G-Fresh Al’amin bayan da Babiana ta zargi Musulmai ‘yan Arewa da cewa suna amfani da Bidiyon ta da ya fita suna cin zarafinta
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Abokin Tauraruwar Tiktok, Babiana, Watau, G-Fresh Al-amin ya bayyana cewa wanenen ya tabo masa Babiana?
Ya bayyana hakane a martanin bidiyon da ta yi tana kiran shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya kawo mata dauki saboda a cewarta 'yan Arewa musulmai sun sata a gaba suna cin zarafinta da zagi da barazana bayan fitar Bidiyo ta da aka ganta ba kaya a jikinta.
A cikin Bidiyon an ji ta tana cewa, shin irin abinda addininku ya koyar daku kenan?
Tace shin wane irin musulmai ne ake da...








