Kalli Bidiyo: Ina Alfaharin cewa yanzu makiyan mu sun gane mune gatan Musulunci a Duniya>>Inji ‘Yar Shi’a, Fatima
Shahararriyar 'yar Tiktok, Fatima Ta bayyana cewa tana Alfahari da ganin yanda 'yan Shi'a ko kasar Iran ta zama gatan Musulunci a fadin Duniya baki daya.
Fatima ta bayyana hakane a wani Bidiyon Tiktok data saki inda take cewa ko yanzu Kasuwa ta watse, Dan Koli yaci riba game da yakin Iran da kasar Israyla.
https://www.tiktok.com/@auntyshanmix80/video/7516097190465441029?_t=ZM-8xE8Zo14K64&_r=1
Kasar Iran ta mayar da zafafan martani akan kasar Israyla bayan data afka mata da yaki ta kashe mata Janarorin sojojinta.








