Kalli Bidiyon yanda aka kama Wani mutum saboda saka kyamarar CCTV a gidansa
Wani mutum da aka kama saboda ya saka kyamarar CCTV guda 17 a gidansa ya dauki hankula.
An ga dai mutumin daure tare da masu laifi inda ake tambayarsa laifin me ya aikata inda yace kayamarar CCTV guda 17 ke gareshi a gida.
https://twitter.com/PH_Socials/status/1923805974688616452?t=KUH9NkyKbE_qXIRjxNr0Zw&s=19
Ana dai zargin yana aikata laifi ne in ba haka ba, me zai hadashi da kyamarar CCTV har guda 17?








