Saturday, August 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Gorgeous ta je aikin Umrah

Tauraruwar Tiktok, Gorgeous wadda a kwanakin da suka gabata, Hisbah ta kamata, ta tafi aikin Umrah.

An ga Gorgeous a cikin jirgi da kuma yayi da ta sauka.

Gorgeous dai ta shahara wajan yada kalaman batsa da bayyana cewa ana yin odarta zuwa Otal.

https://www.tiktok.com/@gorgeous_ghurl/video/7665094412619287816?_r=1&_t=ZS-98FF0DFCNof
Karanta Wannan  Shugaba Tinubu zai kafa rundunar tsaro ta musamman a garin Zuru na jihar Kebbi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *