Monday, December 15
Shadow
Kalli Bidiyon: Sojan Najeriya yace duk dan Najeriyar dake goyon bayan Burkina Faso bai san abinda yake ba

Kalli Bidiyon: Sojan Najeriya yace duk dan Najeriyar dake goyon bayan Burkina Faso bai san abinda yake ba

Duk Labarai
Sojan Najeriya yace duk dan Najeriyar dake goyon bayan kasar Burkina Faso kan abinda ke faruwa a tsakaninta da Najeriya bai san abinda yake ba. Sojan ya bayyana hakane yayin da kasar Burkina Faso ke ci gaba da rike sojojin Najeriya 11 data kama bisa zargin sun shiga sararin samaniyar ta ba bisa ka'isa ba. Sojan yace ta ko ina Najeriya tafi kasar Burkina Faso dan haka mu ba sa'anninta bane. https://twitter.com/General_Somto/status/2000092438313009508?t=jO5vE27mTP4E3u78tn22qg&s=19
Da Duminsa: An bayyana hukuncin da kasar Burkina Faso zata iya yankewa Sojojin Najeriya 11 da take rike dasu

Da Duminsa: An bayyana hukuncin da kasar Burkina Faso zata iya yankewa Sojojin Najeriya 11 da take rike dasu

Duk Labarai
Rahotanni daga kasar Burkina Faso na cewa, Kasar zata Yankewa sojojin Najeriya 11 hukuncin daurin rai da rai idan ta samesu da laifin da take zarginsu da aikatawa. Kasar dai ta kama sojojin Najeriya 11 da jirginsu me kirar C-130 ne bayan da ya ratsa ta kasar ba bisa Ka'ida ba. Wani me sharhi akan Al'amuran yau da kullun ya bayyana cewa, kasar ta Burkina Faso zata gurfanar da sojojin Najeriyar a gaban kotu kuma idan aka samesu da laifi, zasu iya fuskantar Hukuncin daurin rai da rai. https://twitter.com/OurFavOnlineDoc/status/1999951872518701560?t=q8n38NeWTBhyb4ZrwgKhFQ&s=19
Kalli Bidiyon: Yanda Fasto Jeremiah ya kashe Naira Miliyan 150 yawa mahaifiyarsa akwatin gawa na Gwal

Kalli Bidiyon: Yanda Fasto Jeremiah ya kashe Naira Miliyan 150 yawa mahaifiyarsa akwatin gawa na Gwal

Duk Labarai
Fasto Jeremiah daga jihar Bayelsa ya dauki hankula bayan da yawa Mahaifiyarsa akwatin gawa na gwal. An binne mahaifiyar tasa a garin Aleibiri dake jihar Bayelsa bayan da ta rigamu gidan gaskiya tana da shekaru 104. Rahotanni sun ce Fasto Jeremiah ya kashe Naira Miliyan 150 wajan yin wannan akwatin gawar. https://twitter.com/metronaija/status/1999809930371444802?t=XQkbojKDyVxxoMYAVFd_SA&s=19 https://twitter.com/metronaija/status/1999970608046809416?t=hRHVeI2Y08t59ou5LHnYmQ&s=19
Kalli Bidiyon: Yanda matasan Daura suka rika yàgà Fastar Rarara yayin da ake masa Nadin Sarauta

Kalli Bidiyon: Yanda matasan Daura suka rika yàgà Fastar Rarara yayin da ake masa Nadin Sarauta

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa a yayin da Dauda Kahutu Rarara ya je Daura dan a masa nadin sarautar Sarkin Mawakan Hausa matasa a garin sun yi masa ruwan duwatsu. Bidiyoyi na ta yawo a kafafen sada zumunta inda aka ga yanda matasa ke ta yaga fastar ta Rarara a Daura. Rahotanni sun ce an yi ta jifarsa da tawagarsa da kyar suka sha. https://www.tiktok.com/@ute_dan_kala/video/7583433532760984853?_t=ZS-92D2bcXOS7V&_r=1 A baya dai, Rarara ya yi baram-baram da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari wanda dan Asalin Daura ne. https://twitter.com/NuhuSada0/status/1999984120148250665?t=NMnfBNWuP2uIMIhl7cZIsA&s=19 https://www.tiktok.com/@saeedmamman721/video/7583473606147968277?_t=ZS-92D3T7g5H60&_r=1
Kalli Bidiyo: Shugaban Tshàgyèràn Dhàjì na jihar Zamfara ya fito yace ba za’a yi amfani da shi ba a batawa Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle suna ba, yace karyane ba Ministan ne ke daukar Nauyinsu ba

Shugaban masu garkuwa da mutane na jihar Zamfara, Bello Turji ya bayyana cewa, ba gaskiya bane ikirarin da wani me suna Musa yayi na cewa karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ne ke daukar nauyinsu. Bello Turji yace Shi kansa ya tsani Karamin Ministan dan a zamaninsa ne aka kashe mutu mutane sama da 70 dan haka tsakaninsa dashi saidai Allah. Yace amma shi abinda yasa ya fito yayi magana shine ba zai yadda a yi amfani ko a hada kai dashi a batawa wani suna ba, yace au daga Allah ne babu wani me daukar nauyinsu. https://twitter.com/AM_Saleeeem/status/1999960639184474318?t=0uATxXE_J6A69V_WqJXKEA&s=19
Wannan Tauraruwar fina-finan tace Pastor Chris Okafo ya aikata Alfasha da ita, ta ji dadi, ya gamsar daita, hakan yasa ta rabu da mijinta da zummar cewa zai aureta amma yanzu gashi ta ga Hotunan aurensa da wata mata sun bayyana

Tauraruwar fina-finan Kudu, Doris Ogala ta bayyana cewa,Pastor Chris Okafo ya aikata Alfasha da ita kuma ta ji dadi, ya gamsar da ita. Tace dalilin haka ma har ta rabu da mijinta bisa zummar cewa zai aureta. Tace kwatsam sai gashi taga Bidiyo da hotunan aurensa sun bayyana. Ta bayyana hakane a wani Bidiyon data wallafa a shafinta na sada zumunta inda aka ganta tana ta sharbar kuka. https://twitter.com/General_Somto/status/1999925073495441528?t=qNiwrH6bBmRRRJWv3PF-Bg&s=19