Da Duminsa: Wutar lantarkin Najeriya ta sake lalacewa
Rahotanni da hutudole ke samu na cewa wutar lantarkin Najeriya ta sake lalacewa.
Wannan na zuwane kwanaki kadan bayan da wutar Arewa ta lalace aka kai sati 2 a cikin duhu.
A wannan shekarar dai akalla wutar Najeriya ta samu matsala har sau 8






