Saturday, September 12
Shadow

Da Duminsa: Wutar lantarkin Najeriya ta sake lalacewa

Rahotanni da hutudole ke samu na cewa wutar lantarkin Najeriya ta sake lalacewa.

Wannan na zuwane kwanaki kadan bayan da wutar Arewa ta lalace aka kai sati 2 a cikin duhu.

A wannan shekarar dai akalla wutar Najeriya ta samu matsala har sau 8

Karanta Wannan  A yayin da Kungiyar Dattawan Yarbawa ta Afenifere take kiran a tsige Shugaba Tinubu saboda bai tsinanawa 'yan Najeriya komai ba, Kungiyar Matasan Yarbawan sun ce basu yadda a tsige shugaban ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *